Blog
Kungiyar Wa'azin Musulunci ta JIBWIS reshen jihar Bauchi ta mika takardan taya murna, da shawarwari, da kuma addu'oi na fatan alkhairi ga sabon ministan sadarwa ta Naijeriya Sheikh Dr. Isah Ali Pantami, da...
A asabar din nan babban daraktan Agaji na kungiyar JIBWIS Engr. Mustapha imam sitti Ya tura wakilai zuwa jahar Niger domin tabbatar da sabon Director yan Agajin jahar Niger bayan mutuwar daraktan Agaji na jahar marigayi...
Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau An Umurci Malamai da limamai su dukufa wajen addu'oin zaman lafiya a kasa. Kiran ya fito ne daga Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau,...
Daga Ibrahim Baba Suleiman Shugaban kungiyar IZALA Sheikh Abdullahi Bala Lau yayi kira ga 'yan uwa musulmi da suyi watsi da labarun karya da ke yaduwa a kafafen sadarwa...

An Karrama Engr. Salisu Gombe

Shuagban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala lau, ya mikawa Sakataren Ayyuka na Majalisar Agaji ta kasa, Engr Salisu Muhammad Gombe Lambar yabo da wata Hukuma ta karramashi a Abuja. Da yake jawabi Shugaban...

Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau

Shugaban Kungiyar wa'azin Musulunci mai kawar da bidi'ah ta tsaida Sunnah (JIBWIS) a tarayyar Naijeriya da wasu kasashen Afurka.
A yammacin Larabar da ta gabata ne aka samu bullar labarin cewa Shugaban Izala Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, ya tsige sakatarensa na kasa, Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe. Wannan...
Ziyarar aiki kenan wadda Shugaban Jibwis Social Media na jihar Kano Awaisu Al'arabee Fagge ya kaiwa shugaban kwamitin na kasa Alh. Ibrahim Baba Suleiman a masaukin sa, Jim kadan bayan sun kammala wani gagarumin aiki da shugaba...
Masanin harkokin gini, Alaramma mahaddacin littafin Allah (Al-Qur'ani) mai girma, Malami masanin fassara littafin Allah, mai basira wajen isar da sakon Allah, sannan Mutum ne mai girmama mutane...
Khudubar Juma'a mai matukar muhimmanci akan makomar al'ummar mu. Domin sauraro... Domin Downloading: Dr. Abdulmudallib AhmadDownload

LABARAI A TAKAICE Hukumar Alhazan Naijeriya (NAHCON) ta dawo da Adadin Alhazai dubu 27,093, cikin sawun jirage 56 zuwa gida Naijeriya bayan kammala Aikin Hajjin Bana. Hukumar yaki da cin hanci...

HOTO

Ziyarar dubiya Daga Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, zuwa ga Babban masallacin kasa, da JIBWIS ke ginawa da kudaden fatun layya a sakateriyar kungiyar dake Birnin tarayya Abuja.

Hotuna

Ziyarar dubiya Daga Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, zuwa ga Babban masallacin kasa, da JIBWIS ke ginawa da kudaden fatun layya a sakateriyar kungiyar dake Birnin tarayya Abuja.