Sheikh Kabiru Haruna Gombe – Wa’azin Kasa Jihar Yola Adamawa

50
34040

Wa’azi da aka gabatar a garin Yola ta Jihar Adawa wanda babban malamin sunnah As-sheikh Kabiru Haruna Gombe ya gabatar a wannan fili

50 COMMENTS

  1. May Allah answer ur secret prayers, wipe ur secret tears, above all may he lift u 2d position u aways desire Ameen.

  2. ASSALAMU ALAIKUM.
    Muna wa allah godiya da ya albar kacemu da malaman sunnah a duniya. bayan haka muna kara roko dangane da sunnah tv ga watan ya wuce kashi har a manyan risiba {mpeg 4} andena gani ko me yasa?

  3. Allah yawa shuwagabanin wannan kunkiya (JIBWIS) damu mabiyan ta Albarka.. Ina mai murna da irin kokarin da wannan kunkiya keyi domin yada Ilimin Addini Musluci bisaga Sunnah Annabi Muhammad (SAW).. Da kashe ina mai fatar nan gaba za’ayi sashen da mutane zasu rinka DOWNLOADING WA’AZI a wannan website. Allah ya kara taimaka yasa mudace. AMIN

  4. Allah ya saka da alheri malam allah ya kara kare mana malaman mu na SUNNAH ya kuma basu damar karantar damu

  5. OH Allah..!kadaukaki addinin musulinci aduniya bakidaya,ka kaskantar d bidi’ah d kuma kafirci ameen.

LEAVE A REPLY