Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi ya kaiwa Sheikh Abdullahi Bala Lau ziyara…

Wadannan hotuna da kuke gani, Ziyara ce ta girmamawa da Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi ya kawowa shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da ‘yan tawagarsa a garin Makkah, domi sa da zumunta.

Dama dai sanannen abu ne haduwar malaman addini na Najeriya a kasar Saudiyya, au tattauna suyiwa kasa addua tare.

Allah ya kara hada kan musulmai baki daya akan tafarki madaidaici.

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY