Hotunan Wa’azin Malaman JIBWIS da ya gudana wajen Wa’azi A Masallacin Umar Bin Khattab Dake Bulunkutu a Garin Maiduguri a jihar Borno.

A Talatar nan Kungiyar Izala ta kasa (Jibwis Nigeria) Tagabatar da Wa’azi A Maiduguri Babban Birnin Jihar Borno

Malaman da sukayi wa azi sun hada Da;

(1) Sheikh Dr Abdulahi Bala Lau tare da Arramma Nasiru salihu Gwandu

(2) Sheikh Dr Muhammad Kabiru Haruna Gombe Tare da Arramma Ahmad Sulaiman Kano

(3) Sheikh Abubakar Gero Argungun Tare da Arramma Aminu Ibrahim Maiduguri

(4) Sheikh Abubakar Kachalla Maiduguri

Alhamdulillah wa azi yayi Wa Azi mutane sun amsa Kira

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY