Blog Page 14
GUDUNMAWAR MALAMAI DA LIMAMAI WAJEN SAMAR DA TSARO DA ZAMAN LAFIYA A CIKIN AL'UMMAH. (TAKARDAN DA SHEIKH DR. MANSUR SOKOTO YA GABATAR A DAKIN TARO NA SEMINAR DA AKA GABATAR A KADUNA, MAZA GARZAYA KAYI PRINTING DAN SAMUN NAKA COPY.) Wannan...
Allah Akbar!!! Lokacin da Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah ta kasa Ash-Sheikh Abdullahi Bala Lau yake gabatar da Lecture a Ofishin Jama'atu Nasril Islam dake Kaduna, Allah ya bada lada.
RAMADAN KAREEM!!! Ramadan Mai Yawan Albarka MA’ANAR AZUMI MA’ANAR azumi a yaren Larabci, shi ne kamewa daga barin ko mene ne, kuma akan yi amfani da kalmar a kan kowane irin kamewa, kamar yadda (SWT) ke bada labari a kan...
kyautukan da wasu daga cikin daliban jami'ar Al'azhar ta kasar Masar suka baiwa Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa iqamatis Sunnah Ash-Sheikh Abdullahi Bala Lau a lokacin da yakai ziyarar aiki kasar ta Masar birnin Al'Qahira.
JADAWALIN SUNAYEN MALAMAN DA JAMA’ATIL IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH(JIBWIS) TA KASA TA TURA GUDANAR DA TAFSIRIN AL-QUR’AN NA SHEKARAR 1434(H) KASASHEN AFIRIKA TA YAMMA S/NO. MALAMI MAI TAFSIRI KASA JAHA/GARI 1. SHEIKH MUKHTAR ABUBAKAR ZINDAR NIGER REPUBLIC DAMAGARAN 2. SHEIKH ABUBAKAR IBRAHIM NIGER REPUBLIC MARADI 3. SHEIKH ABDUL- RAHMAN HUSEIN NIGER REPUBLIC NIAMEY 4. SHEIKH DAHIRU...
JADAWALIN SUNAYEN MALAMAN DA JAMA’ATU IZALATUL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH (JIBWIS) TA KASA TA TURA GUDANAR DA TAFSIRIN AL-QUR’AN NA SHEKARAR 1434(H) 2013 A JAHOHI S/NO MALAMI MAI TAFSIRI ALARAMMA JAHA GARI. 1. SHEIKH ABDULLAHI BALALAU ALARAMMA MUH'D BELLO ARGUNGU ADAMAWA...

ADDU’AR MUSIBA.

Ummu Salama tace; naji Manzon Allah mai Tsira da aminci yana cewa: "Babu wani bawa da wata Musifa zata same shi sai yace, Innaa Lillahi Wa Innaa ilaihi Raaji'un ya Ubangiji ka bani lada cikin musifata, ka Canja min...
Dandalin Face Book namu na Jibwis Nigeria!!! Wannan Dandali na Facebook Mai Wannan Suna Na Jibwis Nigeria An bude shine dan Fadakarwa da Ingantattun Labaran da ya shafi Musulmi da Musulunci Musamman Ma Ahlussunnah!!! Muna Karban Umurni...

2013 TAFSIR.

Insha Allahu Mun kusa kawo muku jadawalin suneyen Malaman mu wadanda zasu gabatar mana da Tafsir na watan Ramadan a gida da Wajen Nigeria.

Dandalin Face Book namu na Jibwis Nigeria!!! Wannan Dandali na Facebook Mai Wannan Suna Na Jibwis Nigeria An bude shine dan Fadakarwa da Ingantattun Labaran da ya shafi Musulmi da Musulunci Musamman Ma Ahlussunnah!!! Muna Karban Umurni Na Isar da Sakonnin...
SEMINAR! SEMINAR!! SEMINAR!!! Ash-Sheikh Abdullahi Bala Lau (National Chairman Jibwis Nigeria). Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo (National Chairman Seminar Committee Jibwis Nigeria) Eng. Mustapha Imam Sitti. (National Director FAG Of Jibwis Nigeria). A Madadin Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah ta Kasa,...