Blog Page 15
Shugaban Kungiyar Izala ta Kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau a wuri wa'azin Dutse sanye da Uniform na Agaji.
Daga cikin abubuwan da suka zama ruwan dare cikin Al’ummata, zance kan Maganunnuwan Musulunci. Lalle Musulunci ya bada ta sa gudummawar kan harkar magani, Amma masu tallen Maganin gargajiya suna wuce gona da iri a kasar Hausa da sunan...
Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah ta kasa Ash-Sheikh Abdullahi Bala Lau ya tada tawaga a yau laraba 10/Sha'aban 1434. 19/June/2013. sun tafi kasar Saudi Arabia dan tattaunawa ta Musamman tsakanin Kungiyar Izala da Ambassador Umar Ahmed (Consulate General of Nigeria) a Birnin Jeddah. Tattaunawar tasu zata bada karfi ne akan irin yadda za'a inganta wa'azi ko a hada karfi da Karfe da kungiyar Izala a shigar da Sakon Allah ga yan Africa mazauna Saudi Arabia wanda yan Nigeria suka fi yawa a ciki. Tawagar ta Hada da: 1- Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina (Shugaban Tafiya) 2-Sheikh Dr. Alhassan Sa'id Adam Jos. 3-Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. 4-Sheikh Abubakar Giro Argungu. 5-Eng. Mustapha Imam Sitti. Muna addu'an Allah ya kaisu lafiya ya dawo dasu lafiya. Ya bada sa'ar tafiya, ya kuma sanya musu lada a mizani. www.jibwisnigeria.org

Wakilan Izala a Saudiya

Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah ta kasa Ash-Sheikh Abdullahi Bala Lau ya tada tawaga a yau laraba 10/Sha'aban 1434.  19/June/2013. sun tafi kasar Saudi Arabia dan tattaunawa ta Musamman tsakanin Kungiyar Izala da Ambassador Umar Ahmed...

‘Yan Matan Facebook

Hausawa suna cewa ‘Yammata adon gari, In ba ku ba gida, In kun yi yawa….. .Annabi (S.A.W) ya na cewa: “Mata warin takalmin ‘ya’ya Maza ne” Alqur’ani  mai girma kuma yace: “Su  sutura ne gareku(maza) kuma sutura ne gare...
Sheikh Abdullahi Bala Lau a kan Minbari a garin Yola
Wa'azi da aka gabatar a garin Yola ta Jihar Adawa wanda babban malamin sunnah As-sheikh Kabiru Haruna Gombe ya gabatar a wannan fili
• Sheikh Abdullahi Bala Lau. (National Chairman Jibwis Nigeria). Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo. (National Director Seminar Committee). Engineer Mustapha Imam Sitti. (National Director) First Aid Group Of Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah. A Madadin kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah...
Sheikh Abdullahi Bala Lau. (National Chairman Jibwis Nigeria). Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo. (National Director  Seminar Committee). Engineer Mustapha Imam Sitti. (National Director) First Aid Group Of Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah. A Madadin kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah...

Wa’azin Niger Delta

A jiya jumu'a ne Shugaban Kungiyar Jibwis ta kasa Ash-Sheikh Abdullahi Bala Lau ya jagoranci tawaga zuwa kasar Niger Delta dan ziyar aiki tare da Da'awa ga musulmi da wanda ba musulmi ba, cikin tawagar akwai Sheikh Dr. Alhassan...