Blog Page 2

LABARAI A TAKAICE

Hukumar Alhazan Naijeriya ta dawo da Mahajjata adadin dubu 20,181 Cikin sawun jirage 42 Zuwa gida Naijeriya bayan kammala aikin Hajjin Bana Kungiyar wa'azin Musulunci,...

JIBWIS ta kammala wa'azin bana a Makkah Kungiyar wa'azin Musulunci ta JIBWIS yau asabar ta kammala wa'azin da take gabatarwa na wannan Shekara 1440/2019 a Unguwanin Hausawa dake Birnin...
Wadannan hotuna da kuke gani, Ziyara ce ta girmamawa da Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi ya kawowa shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da 'yan tawagarsa a garin Makkah, domi sa da zumunta.
Shugaban IZALA Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, Da sakataren kungiyar Sheikh Dr. Muhammad Kabir Haruna Gombe, sun halarci Taro a birnin Istanbul na kasar turkey kan "Takaful Insurance" a tsarin musulunci.

SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN

An karbo daga Anas yace annabi yace mala'iku 3 sunzo sun same ni sai 1nsu yayi magana wa 1' nan take saiya ya kamani ya tsaga qirjina ya ciro zuciya ta saiya dauko wani kaskosaiya wanke...

ISRAI DA MIRAJ

MANZON ALLAH TSIRA DA AMINCI ALLAH YA TABBATA A GARE SHI. An karbo daga Anas yace annabi yace mala’iku 3 sunzo sun same ni sai 1nsu yayi magana wa 1′ nan take saiya ya kamani ya tsaga...
Sheikh Abdullahi Bala Lau Shugaban Jibwis Nigeria) tare da Arc Namadi Sambo (Mataimakin Shugaban Nigeria).
ƘUNGIYAR IZALA TA ƘASA TA KAI ZIYARA BABBAN ASIBITIN GWAMNATIN TARAYYA DAKE BIRNIN ABUJA DAN GAIDA WAƊANDA HARIN BOM YA RITSA DA SU A GARIN NYANYA DA YA GABATA. Shugaban Kungiyar na Ƙasa Ash-Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau Shine Wanda...
A ranar lahadin ne shugaban kungiyar na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya tattauna da manema labarai, a yayin taron wa’azin kasa daKunigiyar Izala ta gudanar a garin Mashi da ke jihar Katsina, ciki har da wakilin RARIYA a...
Allah ta'ala ya halicci bayi da falalarsa ya bayyana musu daidai daga kuskure, Annabi s.a.w yace ' babu wani mutum da Allah zai bashi wani Shugabanci, ya mutu ranar mutuwarsa alhali yayi algus cikin wannan jagoranci face Allah ya...

KUKAN KURCIYA:

Watarana Babban Sufin Nan Sheikh Ibrahim Adham(R.A) Yana Tafiya Cikin Kasuwar Birnin Basrah, Sai Mutane Suka Yi Gungu Suka Same Shi Suka Ce:- "Ya Abu-Ishaq! ALLAH Madaukakin Sarki Ya Fada Mana a Cikin Littafinsa Mai Tsarki Cewa:'KU ROQE NI ZAN...
WANNAN ITACE FASSARAR KHUDUBAR DA SHUGABAN KUNGIYAR JIBWIS TA KASA ASH-SHEIKH IMAM ABDULLAHI BALA LAU YA BADA UMURNIN A KARANTA TA A MASALLATAN JUMA'A A DUK FADIN KASAR NIGERIA NAN. Da Sunan Allah mai rahama mai Jin kai. Bayan haka, Yan'uwa...

DUTSEN UHUD!

Manzon Allah saw yace: "Hakika dutsen Uhud yana son mu, muma muna son sa, Bukhari. wata rana Manzon Allah saw yana kan Dutsen Uhud, sai Dutsen yayi girgiza, sai Manzon Allah saw yace: Ka tabbata ya Uhud, akanka akwai Annabi...