Blog Page 3
KHUDUBAR ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM WANDA YAYI A KHUDUBAR RANAR TARA GA WATAN ZUL-HIJJAH, SHEKARA TA GOMA DA HIJIRA A DUTSEN ARAFAT (RANAR ARFA KENAN). ANNABI (SAW)YA FARA DACEWA: “Ya ku mutane ku bani hankalinku, domin mai Yiwuwa bazan sake...
Jagoran Ahlul Bait Aliyu Ibn Abi Talib (RA), yace : Mun shiga wurin Manzon Allah (SAW), sai muka ce: Ya Manzon Allah Ka sanya mana Khalifah, sai yace : Idan Allah Yasan akwai Alkhairi acikin ku, to zai shugabantar...
Ka karanta ka yi tunanin dabbaqawa. 1. Tashi ka garzaya zuwa ga sallah, duk lokacin da kaji kiran sallah a duk halin da ka ke. 2. Ka rika karanta Alkur'ani tare da kokarin fahimtar sa, ko sauraron tilawarsa, ko ambatin Allah...
Shugaba Ash-Sheikh Imam Bala Lau ya Umurci dukkan masallatai da makarantu na kungiyar da su dukufa da Al'Qunut a duk fadin kasarnan dan neman agaji daga Allah bisa yanayin da musulmi da musulunci suke ciki a kasarnan. Kungiyar Izala tayi...
ALHAJI SALISU MUHAMMAD GOMBE, Shi ne Sakataren shirye-shirye na rundunar Agaji ta kasa, sannan shugaban kungiyar Izala ta jihar Gombe. Umar Mohammed Gombe wakilin jaridar Hausa Ledersship ya kebe shi waje guda, jim kadan bayan kammala babban taron hadin...
1. Mai yinsa tuni Allah ya tsine masa. Hadisin yana cikin Sahihul Jami' hadisin Abdullahi bn Mas'ud. Annabi (SAW) ya jero wainsu mutane wainda Allah ya tsine musu, wanda a ciki Annabi yace:Wanda ya tara da dabba shima tsinanne...

RAYUWAR “QABARI”

SHEIKH ABDURRAZZAQ HAIFAN 'Yan uwana Musulmai ina mai tunatar daku da kaina akan wani al'amari wanda yake gaban mu kuma ba wanda zai tsallakeshi wato rayuwar "QABARI" katuna da fadin Abdullahi dan umar dayake cewa "Kayiwa kanka hisabi kafin ayi...

NASIHA A TAKAICE.

An karbo daga Anas yace annabi yace mala'iku 3 sunzo sun same ni sai 1nsu yayi magana wa 1' nan take saiya ya kamani ya tsaga qirjina ya ciro zuciya ta saiya dauko wani kaskosaiya wanke...
Maigirma shugaban kasar Nigeria, Wanda Maigirma mataimakin shugaban kasa, Arch. Muhammad Namadi Sambo ya wakilta. Mai girma tsohon shugaban kasa, Gen. Mmuhammadu Buhari (Rtd) Mai alfarma sarkin musulmi, Alh. Muhammad sa'ad Abubakar III Shugaban majalisar wakilai ta tarayya, Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal Gwamnonin...

General Muhammadu Buhari (RTD)

Isowar Tsohon Shugaban Kasar Najeriya filin taron hadin kai na Ahlussunnah da kungiyar Jibwis ta shirya a Lagos.
Isowar Mai girma Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Arc Namadi Sambo filin Confrence of Ahlussunnah da Jibwis ta shirya a garin Lagos, ga Shugaban Kungiyar Jibwis na kasa AS-Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau yana tarbarsa.
A lokacin da Sheikh Rabi'u Aliyu Daura yake gabatar da wa'azi a wurin wa'azin da kungiyar Izala ta gabatar a garin Lagos.

WA’AZIN LAGOS

Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe kenan yake gabatar da wa'azin sa a dandalin Tunawa da Tafawa Balewa (Tafawa Balewa Square) dake birnin Lagos.