NATIONAL CONVENTION LAGOS 2014.

ASH-SHEIKH IMAM ABDULLAHI BALA LAU
SHEIKH DR. IBRAHIM JALO JALINGO
ENGINEER MUSTAPHA IMAM SITTI

A Madadin kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah ta Kasar Najeriya tana farin cikin gayyatar ‘yan uwa musulmi zuwa wurin taron hadin kan musulmin kasar Najeriya da ta hada da dukkan Qabilun kasar dan gabatar da taron da zai kara hada kan ‘yan uwa musulmin kasar.

Wanda za’a gabatar a ranakun 14/15/16 February 2014.
Gari= Lagos, Lagos State Nigeria.

Ana sa Ran Halartan Dukkan Malaman Ahlussunnah ta kasar Najeriya data kyetare.

Muna Addu’an Allah ya nuna mana muna masu rai da lafiya, ya bamu ikon zuwa Amin.

SANARWAN TA FITO DAGA OFISHIN SHUGABAN KUNGIYAR TA KASA ASH-SHEIKH IMAM ABDULLAHI BALA LAU.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *