SHEIKH MUHAMMAD KABIR HARUNA GOMBE YANA GABATAR DA KYAUTA A JIHAR KATSINA (JIBWIS).

Sakataren Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe yana bada kyautar Keken Saka wadda kungiya ta kasa ta gabatar a garin katsina, tare da rakiyar Shugaban kungiya na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau, Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina, Da Eng Mustapha Imam Sitti.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *