TARON MEETING NA ‘YAN AGAJI NA KASA, GOMBE 2014

Engineer Mustapha Imam Sitti
(Shugaban Majalisar Agaji ta kasa JIBWIS NIGERIA).

Yana Sanar da Gagarumin Meeting tare da karawa juna sani akan aikin Agaji wanda za’ayi shi a matakin kasa.

A Babban Birnin Garin Gombe, Jihar Gombe a Nigeria.

Dukkan National Officers (Masu Mukami a matakin kasa) Ana Gayyatar su, Kuma Ana Bukatar su Iso Garin Gombe Tun Ranar Jumu’a 31/01/2014.

Dukkan State Directors (Shuwagabannin Majalisar Agaji na Jihohi).
Da Sakatare na Jiha (State Secretary).
Da Sakataren Ayyuka na Jiha (State Organizing Secretary).
Da Mai Ladabtarwa na Jiha (State Discipline Officer).
Da Kwamanda na Jiha (State Commandant).
Da Mai koyar da aikin Agaji na Jiha (State Training Officer).

Ana Bukatar Masu Mukamai a Matakin Jiha Anan Garin Gombe a Ranar Asabar
01/02/2014.

Matattara, Masallacin Izala na Bolari Filin Kwallo, Gombe.

Ana Bukatar Isowa akan lokaci.

Babban Mai Masaukin Baki: Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah ta Jihar Gombe, Kuma sakataren Ayyuka na Majalisar Agaji ta Kasa Alhaji (Hafiz) Salisu Muhammad Gombe.

Mun Samu Sanarwa Daga Ofishin Shugaban Majalisar Agaji ta kasa, ta Hannun Mataimakin Sakataren Yada Labarai ta Majalisar Agaji ta Kasa Alhaji Muhammad Nura Abdullahi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *