WA’AZIN KASA, BUKUYUM, ZAMFARA STATE 07/08/2013.

0
1169

ASH-SHEIKH ABDULLAHI BALA LAU (Nat Chairman Jibwis)
SHEIKH DR. IBRAHIM JALO JALINGO (Nat. Chairman Council of Ulama’u)
ENGINEER MUSTAPHA IMAM SITTI (National Director FAG of Jibwis).

A Madadin kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatissunnah Ta kasar Nigeria, suna farin cikin gayyatar yan uwa musulmi zuwa wurin wa’azin kungiyar na kasa Wanda Za’a yi a garin BUKUYUM ta jihar ZAMFARA a Nigeria.

Ranar: Asabar da lahadi, 07/08/September/2013.

Gari: Bukuyum, Zamfara state Nigeria.

Kadan daga cikin Malaman da ake sa ran halartan su sune:

-Sheikh Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos.
-Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina.
-Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe.
-Sheikh Habibu Yahaya Kaura.
-Sheikh Abbas Muhammad Jega
-Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe.
-Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan Kano.
-Sheikh Abubakar Giro Argungu.
-Sheikh Barr. Ibrahim Sabi’u Jibia.
-Sheikh Abdulbasir Isah Unguwan Maikawo.
-Sheikh Mukhtar Zinder.
-Sheikh Khalid Usman Khalid Jos.
-Sheikh Ali Mustapha Maiduguri.
-Sheikh Dr. Umar Garba Dokaji.
-Sheikh Dr.Muhammadu Rabi’u R/Lemo Kano
-Sheikh Yahaya Usman Gidadawa.
-Malam Jamilu Albani Samaru Zariya
-Malam Khuzaima Isma’ila Idris Bn Zakariyya.
-Malam Aliyu Isah Jen.

-Alaramma Abubakar Adam Katsina.
-Alaramma Ahmad Suleiman Kano.
-Alaramma Nasiru Salihu Gwandu.
-Alaramma Usman Birnin Kebbi
-Alaramma Ibrahim Yahuza Bauchi.
-Alaramma Sani Jibril Bula..
-Alaramma Isma’il Maiduguri.
-Alaramma idris Gashua.
-Alaramma Bashir Gombe.
-Alaramma Ilyasu Birnin Gwari.

Muna Addu’an Allah ya bada ikon zuwa, kuma Allah ya bada ikon fahimta tare da aiki da Wa’azin da zamuji. AMEEN

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY