Monday, July 22, 2019

LIFESTYLE NEWS

SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN

An karbo daga Anas yace annabi yace mala'iku 3 sunzo sun same ni sai 1nsu yayi magana wa 1' nan take...

ISRAI DA MIRAJ

MANZON ALLAH TSIRA DA AMINCI ALLAH YA TABBATA A GARE SHI. An karbo daga Anas yace annabi yace mala’iku 3 sunzo sun same...
16,130FansLike
65,931FollowersFollow
24,273SubscribersSubscribe

LATEST REVIEWS

KUNGIYAR JAMA’ATU IZALATIL BIDI’AH WA IQAMATIS SUNNAH TA KASA TAYI KIRA...

A ranar litinin 23/09/2013 Shugaban Kungiyar ta Kasa Ash-Sheikh Abdullahi Bala Lau yaje Asibitin Asokoro dake Birnin tarayya Abuja dan ziyartan wadanda...

JIBWIS NIGERIA HAJJ 2013.

PERFORMANCE TRAINING

SON ANNABI SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM SHINE KOYI DA SHI.

Ya dan uwa ka sani son manzon Allah da son abin da yazo da shi wajibi ne, duk wanda ya kyamaci wani abu da...

KUNGIYAR IZALA TA UMURCI A FARA AL’QUNUT A DUK FADIN KASARNAN

Shugaba Ash-Sheikh Imam Bala Lau ya Umurci dukkan masallatai da makarantu na kungiyar da su dukufa da Al'Qunut a duk fadin kasarnan dan neman...

SHEIKH MUHAMMAD KABIR HARUNA GOMBE YANA GABATAR DA KYAUTA A JIHAR KATSINA (JIBWIS).

Sakataren Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe yana bada kyautar Keken Saka wadda kungiya ta kasa...

KUKAN KURCIYA:

Watarana Babban Sufin Nan Sheikh Ibrahim Adham(R.A) Yana Tafiya Cikin Kasuwar Birnin Basrah, Sai Mutane Suka Yi Gungu Suka Same Shi Suka Ce:- "Ya Abu-Ishaq!...

KARBAN KYAUTUTTUKAN IDIN KIRSIMETI DA CIN ABINCIN WANNAN RANA KAMAR YADDA SALAFUS SAA’LIH SUKA...

(1) KARBAN KYAUTUTTUKAN IDIN KIRSIMETI DA CIN ABINCIN WANNAN RANA KAMAR YADDA SALAFUS SAA'LIH SUKA YI BAYANI (2) HUKUNCIN CIN YANKAN KIRISTOCI DA AUREN MATANSU...

HOLIDAY RECIPES

MUSULMI ‘DAN UWAN MUSULMI NE.

Manzon Allah saw yace: "MUSULMI dan uwan musulmi ne.Kada ya ha'inceshi kar ya Qaryata shi, kar ya tozarta shi.. Dukkan Musulmi akan Musulmi,Haramun ne (yaci)...