Wa’azin Kungiya na Kasa – JIGAWA NIGERIA

Ziyarar da kwamintin Da'awa ta kawo Cibiyar Hisbahbta kihar Kano karkashin Jagorancin Sheikh Dr. Abdullahi Pakistan, tare da rakiyar Sheikh Habibu Kaura da Sheikh Abdulbasir Unguwan Maikawo inda aka samu Kwamandan Hisba Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, a Kano.


Sheikh Abdullahi Bala Lau. (National Chairman Jibwis Nigeria).
Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo. (National Director Seminar Committee).
Engineer Mustapha Imam Sitti. (National Director) First Aid Group Of Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah.

A Madadin kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah ta kasar Najeriya tana Farin Cikin Gayyatar ‘Yan Agajin Kungiyar Dan Basu Horo na Musamman a Kan aikin agaji Mai Taken GUDUMMAWAR ‘YAN AGAJI WAJAN TABBATAR DA ZAMAN LAFIYA DA LUMANA A KASA na Tsawon Kwanaki Ukku a garin Dutse ta Jihar Jigawa, Najeria.

Kadan Daga Cikin Wadanda Zasu Bada Gudummawa Wurin Bada Training Sun Hada da:

NDLEA.
NEMA.
FRSC.
NAT. PRIMARY HEALTH CARE AND DEVELOPMENT AGENCY.
FIRE SERVICE.
NIGERIAN POLICE.
MOTSA JIKI A KULLUM.
KOYAR DA AIKIN AGAJI A KULLUM.
KADAN DAGA CIKIN WADANDA ZASU GABATAR DA TAKARDA:

 

1-SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA. (MATSAYIN AIKIN AGAJI A MUSULUNCI).

 

TA’ALIKI: DR. SALISU SHEHU.

SHUGABAN ZAMA: SHEIKH DR. ALHASSAN SA’ID ADAM JOS.

 

2-SHEIKH ABDURRAZZAQ YAHAYA HEIPAN. (GUDUMMAWAR ‘YAN AGAJI WAJEN TABBATAR DA
ZAMAN LAFIYA).

 

-TA’ALIKI: SHEIKH DR. ABUBAKAR MUHAMMAD BIRNIN KUDU.

-SHUGABAN ZAMA SHEIKH ALI MUSTAPHA MAIDUGURI

 

WA’AZIN KASA RANAR ASABAR DA LAHADI 15/16/06/2013.A NAN GARIN NA DUTSE TA JIHAR
JIGAWA IN ALLAH YA KAIMU.

 

Ana Sa Ran Halartan Kusan Dukkan Malaman Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa
Iqamatis Sunnah Dan Halartan Rufe Taron na ‘yan agaji da Kuma wa’azin kasa.

 

Ana Bukatar Dukkan ‘Yan Agaji Mahalarta Taron Su Bayyana A Garin na Dutse Tun
Ranar Laraba 03/Sha’aban/1434AH, 12/June/2013.

8 COMMENTS

LEAVE A REPLY