Blog Page 4
1. Mai yinsa tuni Allah ya tsine masa. Hadisin yana cikin Sahihul Jami' hadisin Abdullahi bn Mas'ud. Annabi (SAW) ya jero wainsu mutane wainda Allah ya tsine musu, wanda a ciki Annabi yace:Wanda ya tara da dabba shima tsinanne...

RAYUWAR “QABARI”

SHEIKH ABDURRAZZAQ HAIFAN 'Yan uwana Musulmai ina mai tunatar daku da kaina akan wani al'amari wanda yake gaban mu kuma ba wanda zai tsallakeshi wato rayuwar "QABARI" katuna da fadin Abdullahi dan umar dayake cewa "Kayiwa kanka hisabi kafin ayi...

NASIHA A TAKAICE.

An karbo daga Anas yace annabi yace mala'iku 3 sunzo sun same ni sai 1nsu yayi magana wa 1' nan take saiya ya kamani ya tsaga qirjina ya ciro zuciya ta saiya dauko wani kaskosaiya wanke...
Maigirma shugaban kasar Nigeria, Wanda Maigirma mataimakin shugaban kasa, Arch. Muhammad Namadi Sambo ya wakilta. Mai girma tsohon shugaban kasa, Gen. Mmuhammadu Buhari (Rtd) Mai alfarma sarkin musulmi, Alh. Muhammad sa'ad Abubakar III Shugaban majalisar wakilai ta tarayya, Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal Gwamnonin...

General Muhammadu Buhari (RTD)

Isowar Tsohon Shugaban Kasar Najeriya filin taron hadin kai na Ahlussunnah da kungiyar Jibwis ta shirya a Lagos.
Isowar Mai girma Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Arc Namadi Sambo filin Confrence of Ahlussunnah da Jibwis ta shirya a garin Lagos, ga Shugaban Kungiyar Jibwis na kasa AS-Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau yana tarbarsa.
A lokacin da Sheikh Rabi'u Aliyu Daura yake gabatar da wa'azi a wurin wa'azin da kungiyar Izala ta gabatar a garin Lagos.

WA’AZIN LAGOS

Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe kenan yake gabatar da wa'azin sa a dandalin Tunawa da Tafawa Balewa (Tafawa Balewa Square) dake birnin Lagos.
ASH-SHEIKH IMAM ABDULLAHI BALA LAU YANA MIKA GAISUWAR BAN GAJIYA GA DUKKAN WAYANDA SUKA SAMU HALARTAN TARON AHLUSSUNNAH DA AKA GABATAR A GARIN LAGOS. Shugaban yaci gaba da cewa Allah ne kadai zai yiwa kowa sakayya ga wannan namijin aiki...
Maigirma shugaban kasar Nigeria, Wanda Maigirma mataimakin shugaban kasa, Arch. Muhammad Namadi Sambo ya wakilta. Mai girma tsohon shugaban kasa, Gen. Mmuhammadu Buhari (Rtd) Mai alfarma sarkin musulmi, Alh. Muhammad sa'ad Abubakar III Shugaban majalisar wakilai ta tarayya, Rt. Hon. Aminu Waziri...
KUNGIYAR JAMA'ATU IZALATIL BIDI'AH WA IQAMATIS SUNNAH TA KASA TANA MIKA SAKON TA'AZIYYAR TA GA DAUKACIN MUSULMAN KASARNAN NA RASUWAN MARIGAYI SHEIKH AUWAL ADAM ALBANI ZARIYA DA IYALANSA. Sakon ta'aziyyar ta fito ne daga bakin Ash-Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau...
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI ILAIHI RAAJI'UN!!! 'Yan Bindiga Sun Harbe Sheikh Albani Zaria Da Mai Dakinsa Da 'Dansa. Wasu 'yan bindiga, sun harbe Sheikh Muhammad Auwalu Albani Zaria, da matarsa da dansa, a kan hanyarsu ta komawa gida daga wurin ba...
Engineer Mustapha Imam Sitti (Shugaban Majalisar Agaji ta kasa JIBWIS NIGERIA). Yana Sanar da Gagarumin Meeting tare da karawa juna sani akan aikin Agaji wanda za'ayi shi a matakin kasa. A Babban Birnin Garin Gombe, Jihar Gombe a Nigeria. Dukkan National Officers (Masu...