FIRST AID GROUP OF JAMA’ATU IZALATIL BIDI’AH WA IQAMATIS SUNNAH NIGERIA…………..MA.ANA YAN AGAJI…………

TABBAS YAN AGAJI KUNE RUHIN IZALA KUMA KUNE TAURARIN DA KUKE HASKAKA TA

YAN AGAJI ACIKIN YAN IZALA KAMAR MANJA NE AJIKIN FARIN TUFA, HAKA KUMA DAKU NE AKE GANE WANNAN MASALLACI NA AHLUSSUNNAH NE ,

HAKA KUMA KUNE WADANDA KOWA YA YARDA DAKU TAHANYAR KODA AJIYA ZA.A BAYAR INGAKU BAZA ABAWA KOWA BA,

HAR IALA YAU LOKACIN TASHI DAWOWAR ALHAZAI DUK CAMP DIN DA BABU KU YAKAN ZAMA BAKAUYEN CAMP,

SUU KAN SU MALAMAI IDAN BASU GANKU BA ADUK INDA SUKE HANKALINSU BAYA KWANCIYA SABIDDA SUNA TAFE NE A TUMBIN IZALA,

TO MU YAN AGAJI ME YAKAMATA MUYI?

DA FARKO SAI MUGODEWA ALLAH S.W.T DAYASA MUKA TSINCI KANMU A WANNAN HALI DA BA QOQARINMU YAKAIMU BA

NA BIYU MASANI DUK WANNAN ABIN DA AKA LISSAFA BAZAI BIMU KAWAI DON MUN SAKA UNIFORM BA YAZAMANMANA WAJIBI TUNDA AKAI MANA WANNAN TSAMMANIN MUZAMA HAKAN ,

1 WAJIBINE GA DAN AGAJI YAZAMA MAI GASKIYA DA RIQON AMANA
2 YAZAMA MAI TAUSAYI KUMA MAI HAQURI DA CUTARWAR WADANDA YAKE TARE DA SU,
3 YAZAMA MAI ILMI KO MAI NEMAN ILMI,
4 YAZAMA MAI SANA.A KO AIKIN DA ZAI RIKE KANSA DASHI KAR YA ZAM ANA NEMAN AGAJI GURINKA KAI KUMA KANA BUQATAR AGAZA MAKA

WANNAN BAI KADAITU GA YAN AGAJI KAWAI BA YAKAMATA DUK AHLUSSUNNAH YAZAMA MAI WANNAN HALIN

ALLAH YATAIMAKEMU YAI MANA KATARI DA GWAGGWA6AN IMANI HAR ZUWA LOKACIN DA ZAMU KOMA GARESHI,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *