GUDUNMAWAR LIMAMAI WAJEN TABBATAR DA ZAMAN LAFIYA A KASA

SEMINAR! SEMINAR!! SEMINAR!!!

Ash-Sheikh Abdullahi Bala Lau (National Chairman Jibwis Nigeria).

Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo (National Chairman Seminar Committee Jibwis Nigeria)

Eng. Mustapha Imam Sitti. (National Director FAG Of Jibwis Nigeria).

A Madadin Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah ta Kasa, Suna Farin Cikin Gayyatar Yan Uwa Musulmi zuwa Wurin Taron karawa juna sani data shirya mai Take:
“GUDUNMAWAR LIMAMAI WAJEN TABBATAR DA ZAMAN LAFIYA A KASA”.

Masu Gabatar da Takarda Sun Hada Da:

1-Dr. Ahmad Murtala.
-Take: (Wanene Kwararren Mai Tafsiri).

-Ta’aliki, Dr. Rasheed Abdulganiy.
-Shugaban Zama Sheikh Ishaq Yunus.

2-Sheikh Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos.
-Take: (Sharudan Wanda Zai Fassara Al’Qur’ani).

-Ta’aliki, Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi.
-Shugaban Zama Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe.

3-Sheikh Aliyu Telex.
-Take: (Hatsarin Jinginawa Annabi abin da bai inganta ba).

-Ta’aliki, Sheikh Abubakar Giro Argungu.
-Shugaban Zama; Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo.

4-Sheikh Mukhtar Jibiya.
-Take: (Hatsarin Fassara Al’Qur’ani da Jahilci)

-Ta’aliki: Sheikh Dr. Muslim Ibrahim.
-Shugaban Zama: Sheikh Habibu Yahaya Kaura.

5-Sheikh Dr. Mansur Ibrahim Sokoto.
-Take: (Gudunmawar Limamai Wajen tabbatar da zaman lafiya a kasa).

-Ta’aliki: Sheikh Dr. Salisu Shehu.
-Shugaban Zama; Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina.

6-Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan.
– Take: (Darrusan da za’a koya daga Hudubar Abubakar RA ta farko).

-Ta’aliki: Sheikh Barr. Ibrahim Sabi’u Jibiya.
-Shugaban Zama: Sheikh Abbas Muhammad Jega.

5- Sheikh Abdulqadir Kazaure.
-Take: (Darrusan Da Za’a Koya daga Hudubar Annabi SAW ta Bankwana)

-Ta’aliki: Sheikh Dr. Abdallah Usman Giyade.
-Shugaban Zama: Professor Umar Labbo.

6-Sheikh Dr. Abubakar Muhammad Sani.
Take: (Hakkokin Limamai Akan Mamu, Hakkokin Mamu Akan Limamai)

Ta’aliki: Assoc. Prof. Yahaya Yaro.
Shugaban Zama: Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe.

KADAN DAGA CIKIN MANYAN BAKI:

Special Guest of Honor:
His Excellency Alhaji Muhammad Namadi Sambo GCON, FINA.
Vice President Federal Republic Of Nigeria.

Chief Host:
His Excellency Alhaji Mukhtar Ramalan Yero. FCNA, MNIM.
Executive Governor, Kaduna State.

Royal Father Of The Day:
His Eminence Alhaji Sa’ad Abubakar III CFR MNI.
Sultan of Sokoto.

Father Of The Day:
His Royal Highness Alhaji Dr. Shehu Idris CFR.
Emir of Zazzau.

Guest of Honor.
Rt Honorable Aminu Waziri Tambuwal CFR.
Speaker, House Of Representative Federal Republic Of Nigeria.

Chairman Of The Occasion:
AMB. Abdullahi Garba Aminci.
Fmr. Nigerian Ambassador to Saudi Arabia.

Date: 19-20- Sha’aban 1434 AH.
Wednesday 26-28- June, 2013.

@ Shehu Musa ‘Yar Adua Auditorium, Murtala Square, Kaduna, Kaduna State Nigeria.

Allah ya bada ikon Zuwa, Amin.

Sanarwan ta fito ne daga Ofishin Sakataren Kungiyar na kasa Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *